Kungiyar Igbo Youth Movement (IYM) ta bayyana cewa zata cigaba da kokarin hada kan yan Najeriya domin a samu hadin kai gana daya.
Kungiyar Inyamirai
Kungiyar Igbo ya bayyana haka ne a inda ta shirya wata tattaunawa a Nike Lake Resort a Enugu. Dr Alex Ekwueme ya bayyana cewa ya samu zama mataimakin shugaban kasa Sheu Shagari me saboda shi Igbo ne.
Ya bayyana cewa ana girmama Igbo a duk inda suke a Najeriya. Shi Igbo be ya sanya ya zama mataimakin shugaban kasa.
Ekwueme ya shawarci matasan na Igbo dasu ringa yin amma fi da harshen Igbo domin kada ya bace a bayan kasa. Shima Dr Ogbonnaya Onu ya maganta akan yin amfani da harshen Igbo. Yace idan matasan suka cika amfani da harshen aro, na Igbo zaya mutu.
Elliot Uko, shugaban IYM ya bayyana cewa an zami taken taron ne domin ayi tuni ga matasan. Ya bayyana cewa zasu cigaba da yada harshen Igbo. Shugaban kuma ya bayyana cewa zasu cigaba da kokarin hada kan yan Najeriya. Kuma suna goyan bayan Shugaba Muhammadu Buhari.
. Kungiyar Igbo Ta Bukaci Igbo Da Suyi Taka Tsan-Tsan . on Nigeria News today & . | . ..
Don't forget to always share this story with your friends via the SHARE Button below. Source: naij.com